World News 📻

Zafafan Hutunan Jaruma kuma Amarya ga mawaki Lilin Baba Mai daukar nauyi film din nan Mai Dogon zango wuff

Idan buku manta ba a kwanakin baya jarumi kuma mawakin ya kaiwa jaruma ummi rahab kayan lefe aka sa ranar auransu.

Kwatsam a makwan daya gabata sai muka Sami wani saban labari kuma muka katin gayyata yana yawo .

Wata jita,jita da muke samu ita ranar shatakwas ga watan nan za,a daura auran jaruma ummi rahab da angwanta Lilin Baba kamar yadda katin gayyatar ya nuna .

Fatan mu anan shine Allah ya idan abin ya tabbata to Allah ya basu zaman lafiya a tsakaninsu ya kawo ziri,a daiyaba .

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button