Health News 🚑

Yar uwa idan kina so maigidan ki yana sumbatu tsabar dadi idan yana sabuwa dake to ga yadda zaki karawa kan ki ni’ima

Yar uwa idan kina so maigidan ki yana sumbatu tsabar dadi idan yana sabuwa dake to ga yadda zaki karawa kan ki ni’ima

Yar uwa idan kina so maigidan ki yana sumbatu tsabar dadi idan yana sabuwa dake to ga yadda zaki karawa kan ki ni’ima

Har kullum dai akwai matan da suke fama da rashin wadacacciyar ni’ima da zasu gamsar da maigida a yayin jima’i, wanda ta dalilin haka maigida baya sha’awar kwanciya da matar sa akai-akai.

To a yau dai mun kawo muku wani hadin maganin katin ni’ima wanda insha Allahu duk macen data maida hankali wajan yin amfani da shi zata godewa Allah, kuma muna zata mana godiya.

Wannan hadin maganin mai suna “Saka maigida sumbatu” hadi ne wanda zaku yi shi cikin sauki ba tare da kun sha wahala ba.
Ga abubuwan da zaku nema domin hada maganin.

ki sami saiwar zogale saiwar kankana kununfari dukkan su ki dafasu bayan sun dahu saiki tace ruwan sannan ki sami mazar kwaila da zuma ki saka.

Sannan ki mayar dasu kan wuta sai ki bari ya dahu sosai sannan kuma sai ki juye kina sha safe da yamma.

Ko kuma kisamu lemon zaki kamar guda biyu ko uku ki matsesu a kofi sai ki zuba madara peak guda biyu ki saka a firji yayi sanyi kisha.

To insha Allahu duk macen da take fama da rashin wadacacciyar ni’imar da zata gamsar da maigidan ta, idan tana yin wannan hadin maganin zata rabu da wannan matsalar.

Kacegabada kasancewadamu akodayaushe CEDARJUICE.COM

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button