Political News 🌐

Yanzu Yanzu Dr Isa Pantami yafaɗi wata magana mai daga hankali game da Tunubu Mai jiran buhari

Yanzu Yanzu Dr Isa Pantami yafaɗi wata magana mai daga hankali game da Tunubu Mai jiran buhari

Yanzu Yanzu Dr Isa Pantami yafaɗi wata magana mai daga hankali game da Tunubu Mai jiran buhari

Wani nau’i na mutane ne suka ce: ai tsinuwar Mallam Jafar kaɗai ta ishi Atiku.

To amma: shima Tinubun ai Mallam yayi masa muguwar addu’a.

Kuma shima: Kwankwason Mallam ya sallame shi.

Kuma: a cikinsu ne za’a samu wanda zai zamo shugaban ƙasa.

Ya take kenan? Addu’ar Mallam bata aiki ne? Ko kuma tsinuwarsa zaɓe take yi; ta tsallake wannan tayi aiki akan wancan?

Mutane muna yin wani kuskure, muna yiwa malamanmu rashin adalci, mu sanyasu a wani bigire wanda ikon ALLAH ne kaɗai yaje wurin, kuma a saboda haka, idan ikon Malaman namu bai je wurin ba, mun fayyace tsiraicin kasawarsu tunda su kasassune kamar kowa, daga nan kuma mun bayarda iko ga wawaye su kira su da maƙaryata ko kuma shaihunnan ƙarya, bayan kuma laifinmu ne da muka sako su cikin lamarin da bai shafe su.

Shingen Ubangiji:

A shekarar 2015 an rinƙa yaɗa cewa Buhari bazai taɓa mulkar Nijeria ba, domin Sheik Mahmud Gumi yace sai dai ya mutu da ƙwaɗayin mulki saboda ya taɓa ɗaureshi yana mulkin soja, wasu suka rinƙa cewa shi yasa ma yaketa faɗuwa, amma kuma daga ƙarshe ya zamo shugaban Ƙasa, sannan a ganina, Mallam Jafar bawan ALLAH ne, kuma inshaAllahu ya samu yardar Ubangiji duniya da lahira, kuma kamar ko wane bawan ALLAH, Malam Jafar zai iya addu’a ALLAH ya masa ko kuma ALLAH yaƙi amsawa. Addu’ar Mallam Ja’afar ba itace take bayar da mulki ba, ikon ALLAH ne, kuma addu’arsa ba ita take hana mulki ba, ikon ALLAH ne. Idan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button