Health News 🚑
Trending

Yadda zakasa matarka kukan dadi a lokacin da kuke jima’a, maganin karin ni’ima ga mata

Yadda zakasa matarka kukan dadi a lokacin da kuke jima’a, maganin karin ni’ima ga mata

RUWAN DABINO DA MADARAR PEAK.

………………………………………………………………..
Rubutawa shafin ciwo da magani.

Kamar dai yanda mun kayi bayani a wasu lokuta a baya,dabino nada matukar amfani wajen magance cutuka masu yawan gaske,da kuma inganta lafiyar jikin dan Adam.Haka madara,domin ita kuma tana daukeda wasu sinadirrai masu dimbin alfano.
Idan aka hada dabino da madara waje daya,to an ninka dukkanin Sinadirran dake a tsakanin dabino da madara wadanda suke da karfi,da ke amfanarmu da jikinmu keda bukata da su.

Za’a nemi dabino mai laushi misalin rabin karamin gwanganin madara,sai a cire kwallan dabinon a zuba ruwan zafi a karamin cup sai a bari ya kwana a ciki,saida safe a tace ruwan a fasa gwangwanin peak milk a gauraya rabinsa da ruwan dabino.Yana da dandanon gaske.kada a yawaita madara tafi ruwan dabinon yawa kuma kada a daidata yawan su,concentration din zai yi yawa,kada a saka sugar kada a saka Zuma.
Mai ciwon sugar kada ya sha
Wanda madara ke saurin burkucewa ciki sai ya sanya kadan.

Amfanin sa ga jiki anan shi ne :

1.Yana karawa namiji yawan ruwan maniyi

2.Yana kara sha’awa a tsakanin maaurata.

3.Yana Kara karfin kokolwa da saita tinani.
Za a iya hadawa a baiwa yara su sha Dan Karin karfin basira,haka kuma babba zai iya sha dan samun natsuwa

4.Yana karawa mata Ni’ima.

5.Yana kara yawan jini.

6.Yana karawa jiki karfi da kuzari.

7.yana zama a matsayin multivitamins.
Maimakon shan su vitamin A,ko B ko C,ko vitamins na Appetite to a zanka shan wannan hadin,za a ji canji a jiki.

8.Wanda ya taso daga jinya zai iya shan wannan hadin matukar baya fama da wata cuta wacce ba a shawa madara.

9.Maganin yawan mantuwa da rikicewar kwakwalwa musamman ga mai fama da wata damuwa haka.

10.Namiji mai karamcin sha’awa a jiki shi ma zai iya sha.

11 Yana karawa garkuwar jiki karfi da lafiya.

12. Yana kara yawan ruwan mamma ga mace mai shayarwa.

A kula a hada da kyau kada a sanya kazamta a wajen hadin.

Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇

 

By C.E.O Founder OF Mr ATG News Auwal Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button