Health News 🚑

YADDA MACE ZA TADAUKI CIKI cikin sauki a cikin wannan video

YADDA MACE ZA TADAUKI CIKI cikin sauki a cikin wannan video

YADDA MACE ZA TADAUKI CIKI cikin sauki a cikin wannan video

YADDA MACE ZA TADAUKI CIKI

1- Lokocin da kwai daya yafara nuna a gidan kwai.

Makwancin kwai kuma ya soma shiri domin domin ya karbi kwai ( wato majina mai laushi cike da jini za tafara girma) wannan zaifaru da zaran mace tagama al’ada.

2- Wajen kwana goma bayan da mace ta duba al’ada kwai yagama nuna zaibi hanyar kwai.

Idan mace ta hadu da na miji kwan namiji diyawa za su samu shiga hanyar makwancin kwai wassu har cikin makwancin kwan suna shiga.

Sai kwan namiji daya zai shiga kwan mace, a wannan lokocin sabon rai zai soma. Sauran kwan namiji dukka za su mutu. Kwan mace wanda ya zama sabon rai yanzu zaici gaba zuwa makwancin yaro.

3- A cikin makwancin yaro zai shiga cikin majina cike da jini domin ya soma neman abinci daga jinin nan.

Yanzu mace baza ta duba al’ada ba soboda jinin nan yazama abincin sabon mutum. A cikin yaro zai girma har zuwa watanni tara.

Akwai hanyoyi guda biyu na samun tagwaye (Yan biyu) :

1- Hanya ta farko: bayan da kwan namiji daya ya shiga kwan mace kwan nan zai rabu shashi biyu, ko wanne sashi zai nemi wuri a cikin makwanci ya girma.

Sabida sun fita daga kwan mace daya da kwan miji daya za suyi kama da juna sosai.

2- Hanya ta biyu: kwan mace guda biyu idan suka nuna lokoci daya a gidan kwai, idan ko wacce akoi ta hadu da kwan namiji daban daban, ko wanne dayan su zai shiga makwanci ya girma har zuwa watanni tara.

Sabida sun fita daga kwan mace guda biyu da kwan namiji guda biyu za kaga wadannan tagwayen baza suyi kama da juna sosai ba.

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button