World News 📻

Wata Sabuwa Yadda Aka Kona Wata Karuwa Bayan An Ka Alqur’ani A Dakinta A Jihar Lagos

Wata Sabuwa Yadda Aka Kona Wata Karuwa Bayan An Ka Alqur’ani A Dakinta A Jihar Lagos

Wata Sabuwa Yadda Aka Kona Wata Karuwa Bayan An Ka Alqur’ani A Dakinta A Jihar Lagos

kamar yadda kuka sani de a yadda ake ciki yan kwanakinnan a kasarna matasa na daukar doka a hannu bisa dalilin halin ko in kula da gwamanti kasarna keyi akan cin zarafin da akeyiwa musulunchi a kasarnan

hakan ne kwanaki ya faru da wata daliba kwallejo a sokoto tayi magabar batanchi ga manzaon tsira inda matasa suka aike da ita inda ba’a dawo hakan ya haddasa cece kuce kasancewar wasu daga manyan kasarnan kuma musulmai sunyi Allah wadai da kisan nata

saide a yau wani lamari ya kara faru a lagos ta yadda aka kone wata karuwa da aka ga alqur’an mai girma a dakinta kamar yadda shafin daily news hausa suka wallafa ‘DA DUMI1-DUMI: An Kashe Wata Karuwa A Jihar Lagos Saboda Ta Ajiye Kur’ani A Dakinta‘

saide koda da wasu daga cikin mabiya shafin suka hangin wannan rubutun sun kallubalanchi mutune da suka kashe kamar yadda suka fara tura sakonsu a sahen tsokaci

COMNENTS

Yusuf Abdullahi Yakubu:

India wannan shine dalili, lallai kun
Cika, manyan jahilai, cikin musulman
ma akoi Karuwai masu yawan gaske

Abdul Jameel Abdullahi:

Allah ya isamata wallahi mai ruwanku
don karuwa ne.allah yace kabarni da
wanda na halitta nikadai meye naku
dame wannnan zalunci yayi kama
don allah

Bitrus Umaro:

Ran mutum yanzo ba Daraja agun
muslim Allah ya sauka,miyi ya kai she
dakin karuwa

Nuhu M Adam:

Gaskiya Allah ya isar mata mafiyawan
mutane wasu samari nazina cikin
dakin su kuma akowai qurani ciki to
su miyakamata ayi musu

masu sauraranmu a koda yaushe bayan kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan idan wanna ne karanka na farko da ka danna mana alamar kararawar sanarwa domin samun shirya shiryanmu a koda yaushe.

Cedarjuice.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button