Music 🎵
Umar M Shareef – Na Fada (Full Video)

Umar M Shareef – Na Fada (Official Video) 2022
Fitaccen mawakin soyayya wanda akafi sani da Umar M Shareef ya saki bidiyon sabuwar wakar sa mai suna “Na Fada” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Farin Jini Ep” wanda yayi a wannan shekara ta 2022.