Political News 🌐

tsofaffin Sanatocin da za su shiga neman takarar shugaban kasar,

tsofaffin Sanatocin da za su shiga neman takarar shugaban kasar,

Sanatoci 3 da za su yi takarar Shugaban kasa a zaben 2023

Ana kyautata zaton wanda zai rikewa APC tuta a zaben shugaban kasan 2023 zai fito ne daga kudu Hakan ta sa aka samu wasu β€˜Yan majalisa daga kudancin Najeriya da suke shirin tsayawa takara Wadannan Sanatoci sun yi fice a siyasa, kuma an yi shekaru ana gwabzawa da dukkaninsu a siyasa

Abuja – A rahoton na mu na yau, mun tattaro sunayan β€˜yan majalisar dattawan da aka san su na da shirin tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC. Jerin yana dauke da Sanatoci da suke a kan mulki a yau. Baya ga wadannan akwai wasu tsofaffin Sanatocin da za su shiga neman takarar shugaban kasar,

A cikin wadanda suka taba rike kujerar Sanata da suke harin shugabancin Najeriya a 2023 akwai Anyim Pius Anyim, Bukola Saraki da Asiwaju Bola Tinubu.

Haka zalika akwai irinsu Rabiu Musa Kwankwaso wanda zai yi takara a karkashin jam’iyyar NNPP.

CEDARJUICE.COM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button