World News 📻

Tofa Yar Gidan Abubakar Shekau Fatima Take Neman Mijin Aure Ta Rasa Kan Barna Da Mahaifinta Yayi

Tofa Yar Gidan Abubakar Shekau Fatima Take Neman Mijin Aure Ta Rasa Kan Barna Da Mahaifinta Yayi

Tofa Yar Gidan Abubakar Shekau Fatima Take Neman Mijin Aure Ta Rasa Kan Barna Da Mahaifinta Yayi

Wata wallafawa da muka sami daga shafin daily news hausa dake nuni da cewa yar cikin abubakar shekau na neman mijin aure ruwa a jallo amma ta rasa kan barna da mahaifinta ya aikatawa mutane nijeriya kamar yadda suka wallafa

ABIN TAUSAY!: Farin Tuwo ya fito daga bakar Tukunya Shekau ya mu*tu yabar ‘yar sa daya tana maraici, wato Fatima Abubakar shekau.

Fatima Shekau miji take nema amma
kowa na gudun ta saboda abin da baban ta ya aikata.

Shin laifin wani yana shafar wani?

Inda Majiya Shafin Suka Fara Fadan Ra’ayoyinsu Kan Wannan al’amarin

A’a Laifin Wani Baya Shafar Wani A
Saboda Haka @Daily News Hausa Ku
Samu Daya Daka Cikin Ma’aekatan Ku
Ku Aura Masa Ita Hakan Shine Zai Sa
Asirin ta Ya Rufu Ba Tare da Kun
Bankada Shiba
Da kusa muke da na aureta,da
ganinta sai tayi karatun addini,diyana
zasu tashi masu ilmi,domin babanta
haxikine mai karatun addini.

Sabiu Sani Daura:

Wallahi karyane, ace tarasa mai
sonta, ku bibiyi “comment section”
naku ku gani, nasan akwai yan takife
yan ta dunkule,sai ansamu tabbas.
Idan kuma an samu hakkin ku ne ku
sanar da ita tunda kun tallata ta idan
baku sanar da itaba,Allah yana kallon
ku.

Isah Inuwa:

Allah ubangiji ya bata miji na gari da
xuri,a daiyiba su,aifi irin su sheickh
jafar ma,mud Adam ba don allintaba
bakuma don allin ma aifintaba don
suntada shugaban hallita annabi
Muhammad sallalahu allaihm
wasallam

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button