Health News 🚑

Megida uwargida ganaku maganinsanyingaba dakarani,ima sunekamar haka

Megida uwargida ganaku maganinsanyingaba dakarani,ima sunekamar haka


Megida uwargida ganaku maganinsanyingaba dakarani,ima sunekamar haka

duk wani magani dakaga mata na amfani dashi na mata kamar karin ni’ima maganin infection.

sai kaga akwai kaninfari amma mata dayawa suna wahalar da kansu

wajen kashe kudi dan sayan maganin ni’ima dana infection wanda ake dauka wajan bayan gida toga mafita kudena kashe kudinku.

 

hakane yasa zamu sanar daku wata hanya dazakubi wajan kare kanku da sayan magunguna barkatai wanda sukanma iya cutar da lafiyarku ga kadan daga cikin abinda zakuyi.

 

Misali duk lokacinda zaki dafa shayi kada kimanta da kaninfari domin idan ya hadu da lefton yana aiki ajikin mace wajen karin ni ima sosai ba kadanba.

 

Sannan kuma yana da kyau yajinki ya zama akwai kununfari aciki.

 

Sannan Ana Amfani da kaninfari wajen rage tumbi misali zaki jika shi aruwa idan ya yini ajike sai kishanye ruwan hakan zai janyo kiyi bayan gida wannan shine alamar yayi miki aiki.

 

Sannan Yana maganin infection idan kika tafasa ruwa sai ki sakashi a flast sai ki zuba shi ciki da ganyen magarya kirufe sai yayi kamar awa daya zaki yini kina yin tsarki dashi har zuwa dare.

 

ina fata haka bazai wahalar dakuba sannan kuma ina fata video na ka kayatar daku nagode.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button