World News 📻

Ke duniya Kalli irin rashin kunyar da mata suke a wakar warr Wanda Ado gwanja Yayi..

Ke duniya Kalli irin rashin kunyar da mata suke a wakar warr Wanda Ado gwanja Yayi..

Kai jama’a Kalli irin rashin kunyar da mata suke a wakar warr Wanda Ado gwanja Yayi..

Yanda Sabuwar Wakar Ado Gwanja Mai Suna “Warr” Ta Rikita Yan Matan Tiktok Da KannyWood, Wata Sabuwar Waka Da Mawakin Mata Wato Ado Gwanja Ya Saki, Ta Tada Kura A Shafukan Sada Zumunta, Inda Mata Da Yan Matan KannyWood Ke Hawan Wakar.
Yanda Matan Ke Hawa Wakar Har Ya Fara Zama Tsiya, Inda Wasu Ke Rawar Rashin Kunya Da Fishara,.. Sai Dai Wata Budurwa Ta Fito Tayi Magana Inda Tace Mutane Basu San Ma’anar Warr Dinnan Ba.. Amma Idan Aka Biyota Za.a San Menene Ma’anar Warr Dinnan.

Kalli Bidiyon Yadda Matan Ke Hawa Wakar Ta Warr.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button