Political News 🌐
Trending

KAI TSAYEDaliget sun ci gaba da kaɗa ƙuri’ar zaɓen ‘yan takarar APC 14 bayan samun matsaloli

KAI TSAYEDaliget sun ci gaba da kaɗa ƙuri'ar zaɓen 'yan takarar APC 14 bayan samun matsaloli

Ɗan takara ɗaya ya janye wa Osinbajo

‘Yan takara bakwai sun janye wa Bola Tinubu
Ko wane ne zai samu tikitin takara

daga APC?
Masu neman takara a APC na zaryar masaukin delagates gabanin zaɓen fitar da gwani
Sabbin bayanai na fitowa game da harin Owo

Rufe manyan tituna a birnin Abuja saboda zaɓen fitar da gwanin APC ya haifar da cunkoso
Gwamnonin Arewa sun gabatarwa Buhari sunayen mutum biyar daga kudu domin ba su takara
Muhimman abubuwa huɗu da za su faru a wajen taron fitar da gwani na APC

Masu bin mu a wannan shafi na BBC Hausa barkanmu da wayar garin Laraba lafiya.

Yaya gajiyarmu ta jiya? Allah Ya ba mu ikon warware ta a cikin tsanaki.

Wannan shafi zai ci gaba da kawo muku labarai da rahotanni na abubuwan da ke faruwa kai tsaye daga dandalin Eagle Square a Abuja, babban birnin Najeriya.

Har yanzu ana kaɗa ƙuri’a ne a zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar APC. Sanna bayan an kammala za a fara ƙirga ƙuri’un.

Sunana Halima Umar Saleh, kuma ni da abokiyar aikina Umaymah Sani Abdulmumin ne za mu karɓi reagamar shafin a yanzu.

Bayan da Umar Mika’il ya shafe dare yana ba ku bayanan abubuwan da suka faru.

A jiya da yamma kuma Nasidi Yahaya da Mustapha Kaita ne suka ja ragamar shafin.

Article share tools

 

Karanta karin bayanai kan wannan mashigin

Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇

By C.E.O Founder OF Mr ATG News Auwal Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button