Health News 🚑

Hadin Sabuwar Amarya: ‘Yar uwa idan ke sabuwar Amarya ce ga hadin da zakiyi domin farjin ki ya matse maigida yaji dadin shigar ki

Hadin Sabuwar Amarya: ‘Yar uwa idan ke sabuwar Amarya ce ga hadin da zakiyi domin farjin ki ya matse maigida yaji dadin shigar ki

Hadin Sabuwar Amarya: ‘Yar uwa idan ke sabuwar Amarya ce ga hadin da zakiyi domin farjin ki ya matse maigida yaji dadin shigar ki

kawata kina so ki koma sabuwa koda kinyi haihuwa goma idan kika bari gabanki ya zama kato kamar ramin maciji mijinki bazai yarda ya zauna dake ba,  yaga kofar mutuncinki kamar rijiya sabida fadi.

Idan ba kya so mutumci da darajarki ta zube a wajen maigida saiki nemi magani wanda zai saka gabanki ya tsuke maigida sai yayi da gaske zai shiga yaji kin matse shi gamgam dadi sai mace mai gyara jikinta.

Mata da yawa musamman yan mata basu fahimci matsiba ballantana susan lokacin yin sa da kuma yanda ake yin sa ba kawai daga lokacin bikin mace yazo sai kaga tanata saka abubuwa a farjinta da sunan matsi, kuma wani lokacin wannan shine yake jawowa mata infection.

YAYA AKE MATSI? shidai matsi kala uku ne kuma kowanne yanada muhimmanci a wajen mace matukar tanaso lokacin jima’i ta rinka rudarda mijinta yana sumbatu.

(1). Akwai matsi wanda ake yin sa don mace farjinta ya tsuke ya zama amatse shikuma wannan babu meyi sai wacce farjinta ya bude ko dalilin haifuwa ko kuma anyi mata fyade ma ana wacce ta rasa budurcinta.

To ita zata yi na tsuke farji to amma wasu yam mata suna kuskure wajen yin tsarki da ruwan bagaruwa da kuma matsi me matse gaban mace bayan sunada budurcinsu.

To irinsu ne bayan anyi aure zakaga mijinta ya kasa shigarta da wuri sabida kofar ta matse da yawa wasu sai sunyi wata daya ko biyu suna fama ga zafin da mace zataji idan suna jimai.

2). Sannan akwai matsi da akeyinsa don
mace ta kara dandano wajen jima’i wato saka me gida kukan dadi shi kuma wannan kowacce mace zatayi shi budurwa ko matar aure sai dai akwai sharadi dole sai farjin ki ya zama a tsaftace kina tsarki da ruwan dumi.

Lokacinda kika gama al’ada kuma kiyi da ruwan dumin da ganyen magarya a ciki sannan dama kinada sabulu na musamman Wanda aka tanade shi domin wanke farji domin ba’a so mace tarinka wanke gabanta da sabulun wanka.

Sannan abinda zaki saka ya zama yanada
inganci ba komai kikaji labarinsa ki saka ba, wato ita mace idan har zata iya kiyaye tsaftar gabanta babu ruwanta da saka abu wanda zai kara mata dadi sabida da yawa shigar kwayoyin cutane suke kashe gaban mace take zama babu dandano.

(3). Sai kuma matsi Wanda akeyinsa don
magance cututtukan gaban mace kamar a saka garin hulba a cikin ruwan dumi arinka zama a ciki, da dai sauran hanyoyin da mace zatabi don ta kiyaye lafiyar gabanta.

GAYANDA MACE ZATA YI.

• Bagaruwa: Zaki nemeta a wajen masu
maganin gargajiya, Zaitun soap, zaki sami a Islamic cmst, Farin miski, zaki sami a Islamic cmst, man Hulba, zaki sami a Islamic cmst.

Zaitun soap: zaki sami a Islamic cmst
amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki
duba idan zaki saya amma idan kin rasa zaflan zaki iya sayan zaitun soap.

In kin saya sai ki dauki bagaruwan ki daka tayi laushi ki zuba a roba sai ki yayyanka soap zaitun din kanana a kan garin bagaruwa, ki nemo miskin ki ki hada tare ki kwaba shi da ruwan hulban.

Ki kwaba sosai yayi kauri sai ki zuba a roba mai kyau kirufe in kin gadama idan kwabawar zata baki wahala ki daka a turmi, in kin gama wanka sai kina wanke gabanki dashi wannan shima yana matse gaban mace kuma baya cutarda mace.

Allah ya sa mudace ameeeen Suma ameeen Yar uwa ki jarraba domin sai an jarraba akan San na kwarai fa

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button