Health News 🚑

Duk Matar da take kula da abin da zata gani a cikin video nan Mijin ta zaina sha’awar saduwa da ita

Duk Matar da take kula da abin da zata gani a cikin video nan Mijin ta zaina sha’awar saduwa da ita

Duk Matar da take kula da abin da zata gani a cikin video nan Mijin ta zaina sha’awar saduwa da ita

MAGANIN SA GIRMAN NONO

Duk matar data ke son jan hankalin mijinta to ga hadin dazata riqayi akai akai tanasha.

yana tada komadar fata,sannan nonon ki yaqara girma yaciko amma ba irin wawan girman nanba, hadin shine.

1 zuma.
2 garin gero.
3 cukwui.
4 madara peak.

sai ki hade su waje daya tareda cukwui a dakashi sai azuba madara ariqa sha.
zaki sha mamaki da izinin allah.

HADIN SABUWAR AMARYA

yanada kyau kowace budurwa tasani kafin amarcewarta akwai abubuwa da yakamata tasani wanda zata yisu tin kafin lkc ya kure._

_kowane mutum mace ko namiji yanada abu 2 wato sanyi da km basir wanda dama manzan allah (s,a,w)yace mafi yawan chutar datake damun mutane sanyi ne mu assasinta dan haka zamuyi bayanin magani kala 3_
1- sanyi ko wane iri
2- basir kowane kala
3- karin ni,ima mai dawwama

asamu tafarnuwa ko yajinta kimanin gwangwani daya sannan asamu na,a na,a itama dakakkiya ko busasshiya gwargwadan tafarnuwa sannan asamu kanin fari kamar na naira 100 sannan asamu rai dore busasshen ganye ckn hannu daya sannan asamu jijiyar zogale kimanin gindi uku manya danya ko busasshiya sai a hadasu guri guda idan da wani abu danye acikin abinda muka ambata sai a hadasu duk a guri guda ayi musu dakan laushi sosai bayan andaka sai araba gida 2 daidai da daidai daya rabin za a samu zuma mai kyau adadin yanda akaga zatasha kan garin maganin sai a chakuda adinga sha da daddare kawaishima

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button