Health News 🚑
Trending

DOMIN MAGANCE SAURIN KAWOWA YAYIN SADUWA.

DOMIN MAGANCE SAURIN KAWOWA YAYIN SADUWA.

Duk mai fama da matsalar saurin inzali (saurin kawowa) wannan fa’ida domin sa ce.🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Sai ya nemi

✹ Man zaitun.
✹ Man kaninfari.
✹ Man simsim.
✹ Man kwakwa.

Ya hade su waje daya ya rika zubawa a hannu yana shafe gaban sa dashi(Azzakarin sa) minti 15 kafin a kusanci iyali.

Zaka ga amfanin sa muddin aka jarraba.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: [email protected]
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

LIKE AND SHARE

By C.E.O Founder OF Mr ATG News Auwal Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button