Political News 🌐

Da duminsa: Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi na musamman ranar Lahadi

Da duminsa: Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi na musamman ranar Lahadi

Da duminsa: Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi na musamman ranar Lahadi

Abuja – Shugaba Muhammadu Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi ta musamman misalin karfe 7 na safiyar Lahadi, 12 ga watan Yuni, 2022.

Ministan Labarai, Lai Mohammed, ya bayyana hakan yayin hira da yan gidan rediyo ranar Alhamis a Abuja.

Lai Mohammed yace zai yi jawabin bisa murnar ranar demokradiyya ta shekarar nan.

To Allah ya kaimu ranar wato ranar lahadi zamuji abin da shugaban kasa Muhammad buhari zai ce a jawabin da zaiyi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button