Political News 🌐

Da Ɗumi-Ɗumi: Bola Tinubu ya sa labule da gwamna Yahaya Bello

Da Ɗumi-Ɗumi: Bola Tinubu ya sa labule da gwamna Yahaya Bello

Da Ɗumi-Ɗumi: Bola Tinubu ya sa labule da gwamna Yahaya Bello

Ɗan takarar shugaban ƙasa na APC, Bola Tinubu, tare da tawagar wasu gwamnoni sun gana da takwaransu na jihar Kogi, Yahaya Bello Gwamna Bello na daya daga cikin yan yakarar da suka sha ƙasa a hannun Tinubu a zaɓen fidda gwanin APC Rahoto ya nuna cewa an shirya taron ne da nufin kwantar da hankalin gwamna Bello, wanda ya fusata da sakamakon zaɓen

Tinubu ya shiga taron ne tare da gwamnan Legas, Babajide Sanwo- Olu, gwamnan jihar Zamfara, Muhammad Bello Matawalle, da kuma gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje .

Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu YI RIJISTA MUN GODE! Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi Gida Siyasa SIYASA Da Ɗumi-Ɗumi: Bola Tinubu ya sa labule da gwamna Yahaya Bello Jummaʼa, Yuni 10, 2022 at 7:34 Yamma daga  Ahmad Yusuf Ɗan takarar shugaban ƙasa na APC, Bola Tinubu, tare da tawagar wasu gwamnoni sun gana da takwaransu na jihar Kogi, Yahaya Bello Gwamna Bello na daya daga cikin yan yakarar da suka sha ƙasa a hannun Tinubu a zaɓen fidda gwanin APC Rahoto ya nuna cewa an shirya taron ne da nufin kwantar da hankalin gwamnan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button