Video 🎬World News 📻

Aure yadauri ummi rahab da lilin baba Masha Allah,Allah yabada zaman lafiya Prewedding fatiha

Aure yadauri ummi rahab da lilin baba Masha Allah,Allah yabada zaman lafiya Prewedding fatiha


Aure yadauri ummi rahab da lilin baba Masha Allah,Allah yabada zaman lafiya
Prewedding fatiha

kamar yadda kuka sani a sati mai zuwa za’a rangada auren jarumin kannywood biyu lilin baba da ummi rahab inda aka fara bayyana katin gayyatar auren nasu

saide a satin nan muka ci karo da wani bidiyo da aka hada hotunan lilin baba da ummi rahab da aka bayyana shi a matsayin pre-weeding picture inda kuma daga baya aka bayyana cewar hada hoton akayi ba su bane

inda hakan bai sa lilin baban jin haushi ba sai ma farin ciki da ya nuna duk da kasancewar wasu hotunan basu dace ba kamar yadda zakuga bidiyan anan

masu sauraranmu a koda yaushe bayan kun kalli wannan bidiyan zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan muna da bukatar da ku danna mana alamar kararrawar sanarwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button