Aure Masha Allah Daga Wajen Dinnar Bikin Adam A Zango Aisha Humaira
Aure Masha Allah Daga Wajen Dinnar Bikin Adam A Zango Aisha Humaira

Aure Masha Allah Daga Wajen Dinnar Bikin Adam A Zango Aisha Humaira
kamar yadda kusa sani yan kannywood suna yawa rikitar da al’umma mabiya shirya shirya inda zakuga suna fitar da wasu hotuna tare da bidiyo dake nui da cewa zasu yi aure saide daga baya kuma aji cewar ai daga cikin wani shiri ne
inda in baku manta ba ana daf da auren mai shadda da hassana muhammad hakan ta faru dashi inda aka fara gani wasu hotuna dake nuni da cewar pre-weeding picture da ya dauka da aysha humaira inda daga bisani aka bayyana cewar ai ba ita zai aure ba wannan hotuna tallar wani shago suke
haka ma a satin muka ci karo da wani bidiyo dake nuni da cewar anayi bikin aisha humaira da adam a zango inda shima a cikin shirin film ne kamar yadda zakuga bidiyan anan
kalli bidiyan anan