World News 📻

Ado Gwanja Yayi Kukan Rashin Matar Sa Maimuna Allah Sarki Kalli Video…

Ado Gwanja Yayi Kukan Rashin Matar Sa Maimuna Allah Sarki Kalli Video…

Ado Gwanja Yayi Kukan Rashin Matar Sa Maimuna Allah Sarki Kalli Video…

Ado Gwanja Dai Jama’a Sun Sako sa A Gaba Inda Suke ta Basa Shawara Akan Yamayar da Tsohuwar Matar Sa Wato Maimuna.

Yanzu Haka Dai Ado Gwanja A Wani Bidiyon Hakan Yafara Nunawa Cewa Ado Gwanja Yayi Danasanin Rabuwa da Matar Sa Wadda Suke Matukar Kaunar Junan Su.

Tabbas Ado Gwanja Yana Matukar Son Matar Sa Amma Kuma Sharrin Shaidan Yasa Suka Rabu da Junan Su Inda Kuma Hakan Baiyi wa Masoya Dadi ba.

Tabbas Itama Jaruma Maimuna Wato Tsohuwar Matar Ado Gwanja Tabbas Ita’ma Bataji Dadin Abunda Yafaru a Tsakanin Su ba.

Ga cikakkan bidiyon sai ku kalla domin hausawa sunce gani ya kori ji ayi sauraro lafiya

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button