World News 📻
Trending

A Cikin wanann Bidiyon Mun Tattauna Akan Soyayyar Shan minti Na masoyan Zamani

A Cikin wanann Bidiyon Mun Tattauna Akan Soyayyar Shan minti Na masoyan Zamani

A cikin wannan bidiyon, mun tattauna kan soyayyar ‘shan minti’ (tabe tabe da shafe shafen juna), wacce ta zama ruwan dare a

tsakanin maza da mata. Har ta kai ga idan ba ka iya ba, to ana kallonka tamkar wani bakauye a soyayya.

A naka tunanin, me ke janyo samari da yan mata su fara soyayyar shan minti, kuma wadanne illoli ne irin wannan soyayyar kehaddasawa a zamantakewa?

Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇

 

By C.E.O Founder OF Mr ATG News Auwal Telan Gayu

Hello my Fallowers My Name is_Real_Auwal_Telan Gayu_ C.E.O_Founder OF_MR ATG News.com_my followers this is Whatsapp number_ 09133596443_ Only Whatsapp number Don't call me just send me your message Thanks

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button